BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Kotu ta bayar da belin Hadi Sirika da 'yarsa
Ana zargin Sirika ne da sauran mutanen da laifin badakalar kudi da suka kai naira biliyan 2.7.
KAI TSAYE, Burtaniya ba za ta goyi bayan hare-haren Isra'ila a Rahah ba - Cameron
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 9/5/2024.
Najeriya za ta ɗauki mataki kan masu cin zarafin ƴan aikin gida
Majalisar dokokin Najeriya ta ce za a samar da wata hukuma domin tabbatar da kare hakkin ƴan aiki wadanda a koda yaushe suke fuskantar cin zarafi daga wajen iyayen gidansu.
United za ta dauki Southgate madadin Ten Hag, ana ta rububin Greenwood
Aston Villa tana da tabbacin za ta sha gaban Arsenal da Manchester United wajen rige-rigen sayen ɗan kwallon Faransa, Michael Olise, mai shekara 22 daga Crystal Palace. (Football Transfers)
Bidiyo, ...Daga Bakin Mai Ita tare da Nasir na Ɗaɗin KowaTsawon lokaci, 6,32
A wannan makon, a shirin namu na ...Daga Bakin Mai Ita muna kawo muku tattaunawa da Sani Mohammed Saleh wanda aka fi sani da Nasir a cikin fim ɗin Ɗaɗin Kowa.
Zanga-zangar ɗaliban Amurka kan yaƙin Gaza ta yi kama da lokacin Yaƙin Vietnam na 1968
Masana da yawa sun kwatanta zanga-zangar ɗalibai a Amurka kan yaƙin Isra'ila a Gaza da abin da ya faru a 1968 lokacin da Amurka ke yaƙi a Vietnam.
Me ya sa jiragen shugaban Najeriya ke samun matsala?
A baya-bayan nan ne mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima ya soke tafiyar da ya tsara yi domin wakiltar Bola Tinubu a taron ƙoli kan kasuwanci tsakanin Amurka da ƙasashen Afirka a birnin Dallas.
Kamfanin AstraZeneca ya janye allurar rigakafinsa ta Corona
Bayan yin amfani da fiye da biliyan uku na allurar rigakafin, kamfanin Oxford-AstraZeneca ya janye allurar daga kasuwa.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Rana, 13:59, 9 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 9 Mayu 2024, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Safe, 05:29, 9 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Shirin Yamma, 19:29, 8 Mayu 2024, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Labarai da Rahotanni Na Musamman
Me ya sa kwangilar titin Legas zuwa Calabar ke haifar da ce-ce-ku-ce a Najeriya?
Wani batun dangane da wannan aikin titi da shi ma ya janyo musayar yawu tsakanin 'yan ƙasa da gwamnati shi ne haƙiƙanin adadin kuɗin da za a gina kowace kilomita ɗaya ta aikin mai tsawon kilomita 700.
Sojar Ukraine da ta zama bazawara kwana biyu da aurenta a filin yaƙi
Labarin soyayyar sojar Ukraine Valeria da aka kashe mijinta kwana biyu bayan ɗaura aure yayin da suke samun mafaka a ƙarƙashin ƙasa.
Su wane ne ba za su biya sabon harajin CBN ba?
Wannan haraji zai zamo ɗoriya ne a kan jerin haraje-haraje da al'ummar Najeriya ke biya waɗanda Babban bankin ƙasar ya ƙaƙaba.
Akwai wani abu da zai sauya a Rasha bayan rantsar da Putin a karo na biyar?
Most Russians appear to be happy with their president, even as he wages war in Ukraine and curtails democracy.
Isra'ila ta karɓe iko da mashigar Rafah a Gaza
Tun a ranar Litinin Isra’ila ta rarraba takardun neman Faladinawa su fice daga daga garin Rafah, su kuma koma Arewacin Gaza.
Ko rage yawan wutar lantarkin da Najeriya ta yi wa maƙwabtanta zai amfana mata?
Tun bayan da hukumar kula da samar da wutar lantarki ta Najeriya, NERC ta umarci kamfanonin da ke samar da wutar lantarki a ƙasar da su rage yawan wutar da suke bai wa ƙasashe masu maƙwabtaka, 'yan Najeriya ke tambayar ko hakan zai ƙara yawan wutar da suke samu?
Yadda karnuka ke cin gawarwakin mutanen da aka binne a Gaza
Akwai wata kalma da za a iya kwatanta abin da yaro ke ji, sanin cewa taku kaɗan daga inda yake, dabbobi ke zaƙulo gawa daga kabari?
Illoli da alfanun kafa sansanin sojin Amurka a Najeriya
A cewar Barista Bukarti, akwai rawar da irin waɗannan ƙasashe za su iya takawa wajen taimaka wa Najeriya da sauran ƙasashen Afirka wajen yaƙar ƙungiyoyi masu iƙirarin Jihadi ba tare da sai sun kafa sansani a cikinsu ba.
Abubuwan da suka kamata ku sani kan zaɓen shugaban ƙasar Chadi na 2024
A ranar 6 ga watan Mayun 2024 ne al'ummar Chadi za su fita rumfunan zaɓe domin zaɓar sabon shugaban ƙasar.
Dalilanmu na maka gwamnonin Najeriya a kotu - SERAP
SERAP ta buƙaci kotun da ta gayyaci hukumar EFCC da ICPC domin ƙaddamar da bincike kan yadda aka kashe basusukan da gwamnonin suka karɓo
Waɗanne takunkumai aka sanya wa Rasha, Shin suna aiki kuwa?
Sabbin matakan an ɗauke su ne bayan mutuwar jagorar adawar ƙasar, Alexei Navalny wanda ya rasu a lokacin da yake tsare.
Labaran Bidiyo
Wasanni
Dakatar da wasa da lafari ya yi kafin mu farke ƙwallo yaudara ce kawai - Tuchel
'Yan wasan Real Madrid sun tsaya da wasan kafin De Light ya zira ƙwallon a raga, amma sai daga baya aka ga akwai yiwuwar babu satar-gidan kuma da na'urar VAR ta duba hukuncin.
Real Madrid ta kai wasan karshe a Champions League na bana
Real Madrid za ta buga wasan karshe da Borussia Dortmund a Champions League, bayan da ta doke Bayern Munich 4-3 gida da waje.
Getafe na fatan mallakar Greenwood daga Man United
Shugaban kungiyar Getafe, Angel Torres ya ce suna fatan mallakar dan kwallon Manchester United, Mason Greenwood, wanda ke yi musu wasannin aro.
Fifa za ta kaɗa kuri'ar bayar da bakuncin kofin duniya na mata 2027
Hukumar kwallon kafa ta duniya, Fifa za ta kaɗa kuriar zabar wadda za ta bai wa bakuncin gasar cin kofin duniya ta mata ta 2027.
Dortmund ta yi waje da PSG a Champions League
Borussia Dortmund ta kai wasan karshe a Champions League, bayan da ta yi nasarar cin Paris St Germain 1-0 ranar Talata a Faransa.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.
Nishadi
Shirye-shirye na Musamman
Murya, Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu 05/05/24Tsawon lokaci, 11,46
Taɓa Kiɗi Taɓa Karatu tare da Haruna Tangaza
Murya, Amsoshin Takardunku 04/05/24Tsawon lokaci, 12,34
Amsoshin Takardunku tare da Ibrahim Yusuf Muhammad
Murya, Lafiya Zinariya kan tsaftar mataTsawon lokaci, 14,21
Lafiya Zinariya kan tsaftar mata, tare da Habiba Adamu
Murya, Gane Mini Hanya 04/05/24Tsawon lokaci, 13,21
Hukumar kula da ilimin almajirai da yaran da ba sa zuwa makaranta a Najeriya ta ce a cikin ƴan watanni za a fara ganin ƙoƙarinta na raba miliyoyin yaran ƙasar da jahilci don taimaka musu cimma burinsu na rayuwa idan sun girma.